Manchester United ta samu nasaran doke babban abokiyar hamayyar ta Manchester City da ci 2-0 a wasan Premier League mako na 22.
Dan wasan gaban United Bryan Mbeumo ne ya zura kwallon farko bayan an dawo hutun rabin Lokaci a minti na 65 kafin daga bisani Patrick Dorgu ya zura kwallo ta biyu a miinti na 76

0 Comments:
Post a Comment