Jadawalin Wasannin zagayen 'yan 16 na gasar FIFA Club World 2025

Jadawalin Wasannin zagayen 'yan 16 na gasar FIFA Club World 2025

Yayin da ake cigaba da fafatawa a gasar lashe kofin FIFA Club World na bana Wanda yazo da sabon tsari na kungiyoyi 36, za'a fara wasan zagaye na 16 a yau Asabar 28 ga watan yunin 2025.

Ga jerin jadawalin wasannin da ranaku da lokuta a misalin agogon GMT.


Palmeiras vs Botafogo

Asabar: June 28 (16:00 GMT)


Benfica vs Chelsea

Asabar, June 28 (20:00 GMT).


Paris Saint-Germain vs Inter Miami Lahadi, June 29, (16:00 GMT)


Flamengo vs Bayern Munich

Lahadi, June 29 (20:00 GMT)


Inter Milan vs Fluminense  

Litini, June 30 (19:00 GMT)


Manchester City vs Al Hilal  

Litini, June 30 (01:00 Talata, July 1)


Real Madrid vs Juventus

Talata, July 1 (19:00 GMT)


Borussia Dortmund vs Monterrey Talata, July 1 (01:00 GMT on Larana, July 2).



SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: