tarihin janar murtala

 tarihin janar murtala


Shi dai Janar Murtala Muhammad Ramat an haife shine a ranar 8 ga watan nuwanban shekaran 1938 a birnin Kano dake Arewacin Najeriya, shine Shugaban Najeriya na biyar a mulkin soji tun bayan samun 'yancin Kasar daga turawan mulkin mallakan Kasar birtaniya a shekaran 1960.

Janar Murtala yayi karatune a makarantar da ake Kira royal military Academy dake kwalejin barewa Zaria a jihar Kaduna.

Ya Mulki Najeriya daga ranar 29 Yulin shekaran 1975 zuwa ranar da aka kasheshi ranar 13 Fabrairun 1976 a wani yunkurin juyin Mulki da baiyi nasara ba. wanda ya jagoranci kasheshi shine Buka Suka Dimka a lokacin da yake cikin motarsa Kirar marsandi tare da mai bashi kariya a cikin tsakiyar birnin legas inda dukkansu aka Bude Masu wuta shida mai bashi kariyan Lieutenant Akintunde Akinsehinwa.

Janar Murtala ya rasu ya bar Mata daya  1 da 'ya'ya 6.

Article Translation in English Language.

General Murtala Muhammad Ramat was born on the 8th of November 1938 in the city of Kano in Northern Nigeria. 
General Murtala studied at the Royal Military Academy in Zaria College in Kaduna State. 

He ruled Nigeria from July 29, 1975 to the day he was assassinated on February 13, 1976 in a failed coup attempt. 
The one who led him to kill was Buka Suka Dimka when he was in his car, Mercedes with his bodyguard in the center of the city of Legas where they were all open fired together with his bodyguard Lieutenant Akintunde Akinsehinwa. 
General Murtala died and left behind 1 wife and 6 children.

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: