Harkan sana'ar fina-finan Hausa harka ce da aka fara tun kimanin kusan shekaru 30 da suka gabata kuma wadanda suka shahara a cikinta ana yi Masu kallon Masu kudi da tarin kadarori saboda yadda ake kallon suna gudanar da al'amuransu na yau da kullum.
Don haka zahirin magana itace Babu wanda zaice ga wanda yafi Wani kudi a harkar fina-finan Hausa na kannywood saboda ba'a bayyana kadara ko yawan dukiyan jaruman Kamar na sauran masana'antun harkokin fina-finai a duniya dama cikin Kasar nan, don haka zaiyi wuya kace ga wanda yafi Wani kudi Ko arziki.
Sai dai idan mutum zai yi kintace da shahara da kuma yawan gudanar da manya-manyan fina-finai da suka yi tashe a idanun masu kallo.
Article Translation in English Language.
The Hausa film industry is a business that started about 30 years ago and those who are famous in it are seen as rich and wealthy people because of the way they are seen managing their daily affairs.
Therefore, the truth is that no one will say this is the richest in the Hausa film industry of Kannywood because the assets or the amount of wealth of actors and actresses are not disclosed.
So, It will be difficult to say this is the richest actor or actress, Unless one is going to think about the popularity and the number of top movies that have caught the attention of the viewers.
I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.
0 Comments:
Post a Comment