Kungiyar kwallon kafar Manchester United dake England ta yi nasara akan Kungiyar kwallon kafar Victoria Plzen na kasar Czech republic da ci 2 da 1.
Dan wasan Victoria Plzen, Matěj Vydra ne ya fara zura kwallo a ragar United din mintuna 48 da fara wasan inda daga bisani Manchester United din tayi kokari ta farke kwallon farko a mintuna na 62 ta hannun dan wasan gabanta Rasmus Højlund kafin daga bisani ya Kara zura kwallo ta biyu a mintuna na 88 inda aka tashi wasan Manchester United nada kwallaye 2 FC Plzen na da 1.
Yanzu dai United din ta koma mataki na 7 a teburin gasar na Europa yayin da ya rage wasanni biyu a kammala wasannin rukuni na lashe kofin gasar ta bana.
Article Translation in English Language.
Manchester United football team in England won beat the Victoria Plzen football team of the Czech Republic by 2 to 1.
Victoria Plzen's player, Matěj Vydra, scored the first goal in United's goal 48 minutes after the start of the game, and then Manchester United tried and equalized the goal in the 62nd minute by their striker Rasmus Højlund before he scored the winning goal in the 88th minute where Manchester United scored 2 goals and FC Plzen had 1.
United have now returned to the 7th place in the Europa league table, with two games remaining in the group stage games.
0 Comments:
Post a Comment