Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya yi alkawarin cewa gwamnatin sa za ta ci gaba da yaki da matsalolin tsaro tare da kammala dukkan ayyukan ci gaban da aka fara a jihar.
Zulum ya bayyana cewa duk da cewa wasu sassa na Borno sun samu zaman lafiya mai É—orewa, gwamnati ba za ta sassauta ba wajen haÉ—in kai da jami’an tsaro don kare rayuka da dukiyoyin al’umma.
Gwamnan ya jaddada cewa duk ayyukan da aka fara a kananan hukumomi da sassan jihar za su ci gaba har su kawo amfani ga al’umma, ba tare da wani jinkiri ba.
Gwamna Zulum ya ce gwamnati za ta mayar da hankali wajen mayar da masu gudun hijira gidajensu, tare da sake gina al’umma da tabbatar da rayuwa mai inganci.
Haka zalika, gwamnan ya bayyana cewa Æ™arfafa tsarin tallafi ga marasa galihu da masu rauni zai kasance babban abu wajen tabbatar da zaman lafiya da ci gaban al’umma.
Wadannan alkawurra ya yi su ne a taron farko na Kwamitin Zartaswa na 2026 a Maiduguri, inda manyan jami’an gwamnati suka halarta.
News Translation in English Language.
Borno Governor Zulum Pledges to Tackle Insecurity, Complete Key Development Projects.
Maiduguri, Borno – Governor Babagana Umara Zulum of Borno State has assured that his administration will step up efforts to address security challenges and complete all major ongoing development projects across the state.
Governor Zulum noted that although some areas of Borno have achieved relative peace, the government will continue close collaboration with security agencies to protect lives and property.
He emphasized that all government projects across local councils and districts will continue without delay to ensure they deliver tangible benefits to residents.
Zulum said the administration will focus on returning internally displaced persons (IDPs) to their homes, rebuilding communities, and restoring normal livelihoods.
The governor also highlighted that enhancing social protection for vulnerable populations remains central to the state’s strategy for peace and development.
These commitments were made during the first State Executive Council meeting of 2026 in Maiduguri, with senior government officials in attendance.
Governor Zulum reaffirmed that security, completion of development projects, and support for vulnerable citizens will remain top priorities, especially as the state continues its recovery from insurgency and other security challenges.
Tags
Labarai
