Kotun Tarayya ta bayar da belin Malami da dansa akan naira N200m bisa zargin tallafa wa ‘yan ta’adda.

Kotun Tarayya ta bayar da belin Malami da dansa akan naira N200m bisa zargin tallafa wa ‘yan ta’adda.

Kotun Tarayya da ke Abuja ta amince da bayar da belin Naira miliyan 200 ga tsohon Babban Lauyan Tarayya (AGF), Abubakar Malami, da dansa Abdulaziz Malami, a shari’ar da Hukumar Tsaro ta Kasa (DSS) ta shigar kan zargin tallafa wa ayyukan ‘yan ta’adda da mallakar makamai ba bisa ka’ida ba.

Muhimman Sharuddan Bail:
Kowanne daga cikin su zai biya naira miliyan N200m tare da mutane biyu da zasu tsaya ma kowannensu.

Daya daga cikin wadanda zasu tsaya masu dole ne ya mallaki fili a Maitama ko Asokoro, Abuja, wanda za a mika takardar mallakan filin ga kotu.

Duk wandanda zas tsaya masu dole su gabatar da shaidun kotu na kudin shiga da hoton fasfo na baya-bayan nan.

Wadanda ake tuhuma dole su mika fasfo da hotonsu ga kotu kafin a sake su.
Haka zalika Malami da dansa za su cigaba da kasancewa a Cibiyar Gyaran Halin Kuje har sai sun cika dukkan Wadannan sharuddan.

Alkalin ya dage shari’ar zuwa 4 ga watan Maris, lokacin da kotu za ta fara sauraron kara cikin cikakken tsari.

News Translation in English Language.

Court Grants N200m Bail to Abubakar Malami and Son in Terrorism Financing Case.

A Federal High Court sitting in Abuja has granted ₦200 million bail each to former Attorney-General of the Federation, Abubakar Malami, and his son, Abdulaziz Malami, in a case bordering on alleged terrorism financing and unlawful possession of firearms.

The ruling was delivered by Justice Joyce Abdulmalik following an application for bail by the defence in a suit instituted by the Department of State Services (DSS).

Bail Conditions
Under the bail terms set by the court:

Each defendant is to provide ₦200 million with two sureties in like sum.

One of the sureties must own a developed property in Maitama or Asokoro, Abuja, and deposit the title documents with the court.

All sureties are required to submit affidavits of means and recent passport photographs.

The defendants must deposit their international passports with the court.


Custody and Next Hearing
Pending the fulfillment of the bail conditions, Malami and his son are to remain at the Kuje Correctional Centre. The court has adjourned the matter to March 4 for the commencement of trial.

Background
The DSS alleges that Malami, during his tenure as Attorney-General, failed to prosecute certain terrorism financing cases, an action the agency claims amounted to abetting terrorism financing. The defendants are also accused of illegal possession of firearms. Both Malami and his son have pleaded not guilty to all the charges.

The case continues to attract public attention due to Malami’s former role as the nation’s chief law officer.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form