Iran ba za ta taba sallama wa matsin lamban Amurka akan Tattaunawar Nukiliya ba.

Iran ba za ta taba sallama wa matsin lamban Amurka akan Tattaunawar Nukiliya ba.

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya ce ƙasar sa ba za taba sallama wa matsin lamba daga Amurka ko wasu ƙasashen duniya ba game da tattaunawar shirin nukiliyar ƙasar.

Pezeshkian ya bayyana haka ne a wani jawabinsa da aka watsa a ranar Asabar, inda ya ce Iran za ta tsaya tsayin daka wajen kare martabarta duk da ƙoƙarin ƙasashen duniya na tilasta mata yin sulhu.

Tattaunawar sun gudana ne a Geneva, inda Iran ke neman sauƙaƙe takunkumin ƙasar, yayin da Amurka ke jan kunne kan shirin nukiliyar Iran, Duk da cewan, ba a cimma wata babbar yarjejeniya ba zuwa yanzu.

News Translation in English Language.

Iran Refuses to Yield to Pressure in Nuclear Talks

Tehran, Iran – Iranian President Masoud Pezeshkian has declared that Iran will not bow to pressure from the United States or other world powers during ongoing nuclear negotiations. He emphasized that Iran will steadfastly protect its sovereignty and national interests despite diplomatic pressures.

The remarks come amid complex talks between Iran and the US over Tehran’s nuclear program, where both sides have expressed willingness to negotiate but remain divided on key issues.

Iran seeks relief from economic sanctions, while the US has warned Tehran about nuclear proliferation risks. The tension escalates as Washington has deployed additional naval and military forces to the Middle East to reinforce its leverage in the negotiations.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form