Wannan Application din yana kunshe da wakokin Marigayi Alh Musa Dankwairo. Za'a iya sauraron wakokinsa sama da Hamsun(50) a cikin wannan App din.
*****A KULA IDAN WANNAN APP DIN BAYA PLAYING A WAYARKA ZAKA IYA SAKA EARPIECE DOMIN SAURARON WAKOKIN DAKE CIKI.*******
AYI SAURAROBLAFIA SANNAN KAR AMANTA AYI RATING WANNAN APP DIN.
Download and Install this App (72MB)
Category | Music and Audio App |
Developer | NassApp |
Last Update | 06 August, 2025 |
Version Requirement | Minimum 5.0+ |
Application Version | 2.1 |
Application Size | 72MB |
0 Comments:
Post a Comment