Kasar dake karshen duniya ta bangaren gabas ita ce kasar Tuvalu mai tsibirin Nukulaelae Wanda ke kan digiri 179°51E.
Kasar Tuvalu gaba dayanta na kan tekun Pacific ne Wanda ke nahiyar da ake kira da Oceania.
Kasar nada yawan Al'umma 11,900 a kidayan 2021.
Funafuti shine Birni mafi girma a kasar kuma babban birnin kasar. tsibirin Tuvalu tsibiri ne dake karkashin mulkin mallakan Ingila.
Article Translation in English Language.
The country at the end of the world on the eastern side is the Island of Tuvalu and the island of Nukulaelae which is at 179°51E. The entire country of Tuvalu is located on the Pacific Ocean in the continent called Oceania.
The country has a population of 11,900 in the 2021 census. Funafuti is the largest city in the country and the capital of the country.
The island of Tuvalu is an island under British rule.
0 Comments:
Post a Comment