Idan cikin mace ya shiga watannin haihuwa wato wata na tara kenan zata fara fuskantar wasu alamomin zuwan nakuda Wanda ake sa ran zuwan haihuwa a Koda yaushe.
Alamomin da mace ke Fara fuskanta idan ta kusa haihuwa:
Zafin zuciya, mace zata rinka jin zafi a kirjinta kamar na masu fama da ciwon olsa ko gyambon ciki. za kuma ta ji kasala da nauyin jikinta Wani lokacin har ya haifar mata da amai.
Rashin narkewar abinci a ciki, mace zata ji idan ta ci abinci yana yin mata kabe-kabe a ciki, yaki narkewa da wuri.
Cikowar nonuwa, nonuwan mace zai fara cikowa da ruwan nono.
Zafin mara, mace zata ji maranta ma Mata zafi Sakamakon jaririn dake cikinta ya sunkuyo izuwa maranta kusa da mafitsaranta Wanda Hakan Zai haifar mata da yawan yin fitsari aka- akai.
Budewar gaba, Gaban mace zai fara budewa a hankali har zuwa lokacin da wani farin ruwa zai fara fitowa daga gabanta, idan mace taga wannan farin ruwan tayi kokari ta samu gudunmawar unguwar zoma Ko kuma ta garzaya asibiti domin tana gab da haihuwa.
Translation of the Article in English Language.
If a woman's pregnancy enters the birth months, that is the ninth month, she will start to experience some signs of labor.
Symptoms that a woman experiences when she is about to give birth:
Heartburn, a pregnant will feel pain in her chest like those suffering from heartburn or stomach ulcer. She will also feel weak with the weight of her body. Sometimes it even causes her to vomit.
Indigestion in the stomach, a pregnant will feel when she eats food that it makes her stomach upset, struggle for early digestion. Breast engorgement, a woman's breasts will begin to fill with breast milk.
Hip's pain, the pregnant will feel her hip's pain as well. The baby in her womb will bend down toward her bladder, which will cause her to urinate frequently.
Cervix Enlargement, the cervix of the woman will start to open slowly until the time when a white fluid will start to come out, if the pregnant woman starts to see this white fluid, she needs to get Assistance from the midwife or she will rush to the hospital because she is about to give birth.
0 Comments:
Post a Comment