Translation of suratul falaq in Hausa


Translation of suratul falaq in Hausa


Suratul falaq wacce muke kira da surah kul'azu birabbil falaq itace sir ta 113 a cikin surorin Alqur'ani tana da ayoyi 5, ana karanta wannan surah domin neman tsari daga sharrin duk Wani mai yinsa da kuma sharrin Mai hassada.

Falaq itace Surah Ta 113
1; Ka ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya"

2; "Daga sharrin abin da Ya halitta."

3; "Da sharrin dare, idan ya yi duhu."

4; "Da sharrin mata masu tofi a cikin kulle-kulle."

5; "Da sharrin mai hasada idan ya yi hasada."


SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: