Kungiyar Kwallon kafar Real Madrid wacce ta lashe laliga a bara ta Fara wasan bana da yin kunnen doke da Mallorca a wasan da suka baga na farko a laliga.
Dan wasan Real Madrid Rodrygo ne ya Fara zura kwallon farko a ragar Mallorca a mintuna na 13 da fara wasan kafin daga bisani Vedat Muriqi ya farke wa Mallorca Kwallon a mintuna na 53 inda aka tashi wasan 1-1.
KWALLI WASAN MALLORCA DA REAL MADRID
0 Comments:
Post a Comment