Wannan Manhaja ne da aka Samar wanda Ke dauke da Tafsiri da Tarjaman ayoyin Alqur'ani Mai girma na kowace surah tare da cikakken misalai daga hadisan ma'aki (S.A.W).
Abubuwan da manhajar ta kunsa a cikinta.
- Tafiya ga aya ta hanyar rubuta lambarta
- Jerin juzu'ai da surori
- Karatun alƙur'ani da muryan Sheikh alhuzaifi
Samun damar bincike a cikin ayoyin alƙur'ani da tafsiri da fassara
- Samun damar kwafa da yaɗa tafsiri ko adreshinsa daga shafi
- Kashe kashen ayoyi gwargwadon abinda suke karantarwa
- Bijiro da fassara da tafsiri daga littafin audahu al- bayan lima'ani wa hidayaati al-ƙur'an
- Bijiro da tarjamar kowace aya a keɓance domin sauƙaƙe fahimtar ta
Domin sauko da wannan manhajar cikin wayoyinku Sai ku latsa wannan alamar da ke kasa.
0 Comments:
Post a Comment