NCC taci taran Kamfanin sadarwa na MTN N1.04trl



Hukumar kula da harkokin sadarwa ta Nigeria taci taran Kamfanin sadarwan wayar salula na MTN naira tiriliyon 1 da biliyan 40 bisa kin cika sharudan data gindaya mata na rufe layukan da ba,ayi masu rijista ba. tun a farkon watan satumba ne dai hukumar ta NCC ta kakaba ma manya-manyan kamfanonin sadarwar kasar 4 takunkumin daina gudanar da rijista ga layukan daba a tantance masu shi ba ciki harda MTNn din.

_____________________________
________________________
____________________
LIKE US ON FACEBOOK

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: