Domin samun kayatattun hotunan shahararren dan wasan Kwallon kafar Portugal Cristiano Ronaldo cikin wayarka ta Android sai ka sauko/Download na wannnan App/Manhajan zuwa cikin wayarka kyauta.
Dan wasan Kwallon wanda yake buga wa kungiyar Kwallon kafar Al Hilal dake Kasar Saudi Arabia yayi wasannin a manya-manyan Kungiyoyin Kwallon kafar turai Kamar su Manchester United da Real Madrid da Juventus .
zaku Iya sauko da manhajar cikin wayarku domin samun kayatattun hutanan tauraron Kwallon kafar idan Kuka larsa wannan alamar Download.
0 Comments:
Post a Comment