Sojoji Sun Ceto Ma’aikatan Banki Biyu da Aka Sace a Jihar Benue.

Sojoji Sun Ceto Ma’aikatan Banki Biyu da Aka Sace a Jihar Benue.

Sojojin Najeriya na Operation Whirl Stroke (OPWS) sun yi nasarar ceto ma’aikatan bankin Unity guda biyu da aka sace a Zaki-Biam, karamar hukumar Ukum na Jihar Benue.

An ceto su ne a garin Gborgbor na karamar hukumar Wukari a Jihar Taraba, bayan sojoji sun samu bayanan sirri kan inda ake tsare da su. 
Abokan garkuwan sun tsere lokacin da sojoji suka isa wurin, inda aka kuma samu babur da ake zargin an yi amfani da shi wajen satar.

Wannan nasara ta nuna irin yadda sojoji ke amfani da bayanan sirri da kuma dabarun sintiri wajen tabbatar da tsaro, musamman a yankunan da ake fama da garkuwa da mutane da sauran laifuka.

News Translation in English Language.

Nigerian Army Rescues Two Bank Staff Kidnapped in Benue.

Troops of the Joint Task Force Operation Whirl Stroke (OPWS) have successfully rescued two Unity Bank staff members who were kidnapped in Zaki-Biam, Ukum Local Government Area, Benue State.

The victims were found and freed in Gborgbor Village, Wukari Local Government Area, Taraba State, after intelligence-led operations traced their location. The kidnappers fled when confronted by the troops, who also recovered a motorcycle believed to have been used in the abduction.

The operation highlights the Nigerian Army’s use of actionable intelligence and proactive search tactics to tackle kidnapping and insecurity in regions prone to criminal activities.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form