Ma’aikatar tsaron Saudiyya ta sanar da cewa dakarun kariyar sararin samaniyar ƙasar sun yi nasarar harbo wasu jirage marasa matuƙa da kuma makamai masu linzami da aka harba cikin dare daga Iran zuwa cikin sararin samaniyar ƙasar.
A cikin wata sanarwa da jami’an tsaro suka fitar, sun ce tsarin sa ido da kariya na sararin samaniyar ƙasar ne ya gano hare-haren tun da wuri, inda aka dauki matakin gaggawa domin kakkaɓe su kafin su kai ga barazana ga rayuka ko muhimman kadarorin ƙasar.
Mahukuntan ƙasar sun kuma jaddada cewa Saudiyya za ta ci gaba da ɗaukar dukkan matakan da suka dace domin kare sararin samaniyarta da kuma tabbatar da tsaron al’ummarta daga duk wata barazana.
News Translation in English Language.
Saudi Arabia Says It Intercepted Drones and Missiles Launched Overnight.
Authorities in Saudi Arabia have announced that the country’s air defense forces successfully intercepted several drones and missiles launched into its airspace overnight.
According to security officials, the kingdom’s air defense systems detected the incoming threats early and swiftly neutralized them before they could pose a danger to lives or critical infrastructure.
Officials added that investigations are ongoing to determine the origin of the attacks and those responsible, stressing that Saudi Arabia will continue to take all necessary measures to protect its airspace and ensure the safety of its citizens.
Tags
Labarai
_10.jpeg)