Abdul Samad Rabiu Ya Zama Mutum Na Uku Mafi Arziki a Afirka Bayan Arzikinsa Ya Karu da Kashi 120%.

Abdul Samad Rabiu Ya Zama Mutum Na Uku Mafi Arziki a Afirka Bayan Arzikinsa Ya Karu da Kashi 120%.

Abdul Samad Rabiu, shugaban kamfanin BUA Group, ya samu babban ci gaba a dukiyarsa a shekarar 2026, inda arzikin sa ya karu da kusan kashi 120%, daga dala biliyan 5.1 zuwa dala biliyan 11.2, kamar yadda rahoton Forbes Africa ya nuna.

Wannan karin arziki ya sanya Abdul Samad ya tashi daga matsayi na shida a shekarar da ta gabata zuwa  mutum na uku mafi arziki a Afirka, inda yake bi bayan Aliko Dangote da Johann Rupert.

Asalin wannan karin arziki ya fito ne daga bunkasar hannayen jari na kamfanin BUA Cement, wanda ya samu babban tasiri a kasuwar hada-hadar kudi. 
Rabiu yana da mafi yawan hannun jari a BUA Cement Plc da kuma kaso mai yawa a BUA Foods, wanda ya hada dukiyarsa ta masana’antu da samar da kayayyakin abinci.

Rahoton Forbes ya kuma nuna cewa, dukiyar masu kudin Afirka gaba É—aya ta samu karin arziki, musamman ma a kasuwannin kamfanoni da kasuwancin masana’antu, yayin da Najeriya ta ci gaba da jagorantar jerin sunayen masu kudi a nahiyar.

News Translation in English Language.

Abdul Samad Rabiu Becomes Africa’s Third-Richest as Wealth Surges 120% to $11 Billion.

Abdul Samad Rabiu, chairman of BUA Group, has seen a significant rise in his fortune in 2026, with his net worth increasing by approximately 120%, from $5.1 billion to $11.2 billion, according to Forbes Africa.

This remarkable growth has propelled Rabiu from sixth place last year to become the third-richest person in Africa, trailing only Aliko Dangote and Johann Rupert.

The surge in wealth was largely driven by the strong performance of BUA Cement, whose stock price climbed sharply over the past year. Rabiu holds a majority stake in BUA Cement Plc and significant shares in BUA Foods, forming the core of his industrial and manufacturing empire.

The Forbes report also highlighted that Africa’s billionaire class collectively added billions to their fortunes, benefiting from stronger markets and business performance across the continent, with Nigeria continuing to dominate the list with names like Rabiu, Dangote, Mike Adenuga, and Femi Otedola.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form