Aƙalla mutum 9 ne suka mutu Sakamakon harin martani da makami Mai linzami da Iran ta Kai tsakiyar Israi'la.
Harin martanin da makami Mai linzami da Iran ta kai garin Beit Shemesh a tsakiyar Isra’ila yayi sanadin mutuwar mutune tara tare da jikkata kusan mutum 30, kamar yadda kafar yada labaran Israi'la su ruwaito.
Wannan harin na zuwa ne a daidai lokacin da rikici tsakanin Iran da Israi'la da Amurka ke Kara ta'azzara tun bayan Hare-haren hadin gwiwar Israi'la da Amurka akan Iran a ranar asabar wanda yayi sanadin rasuwar Jagoran Addinin Kasar Ayatollah Sayyid Ali Khamenei tare da wasu manyan hafsan sojojin ƙasar.
News Translation in English Language.
At Least 9 Killed in Iranian Retaliatory Missile Strike on Central Israel.
At least nine people were killed and nearly 30 others injured after Iran launched a retaliatory missile attack on the town of Beit Shemesh in central Israel, according to Israeli media reports.
The missile strike comes as tensions continue to escalate between Iran, Israel, and the United States, following a series of recent military confrontations.
The attack follows joint Israeli and U.S. strikes on Iranian targets carried out on Saturday, which reportedly resulted in the death of Iran’s Supreme Leader, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, along with several senior military commanders.
The rapidly deteriorating situation has raised fears of a wider regional conflict, as all sides signal readiness for further escalation.
Tags
Labarai
