A gabanin sabon zagayen tattaunawar diflomasiyya tsakanin Amurka da Iran, Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Marco Rubio, ya bayyana cewa Iran na da makamai masu linzami masu yawa da ke zama babbar barazana ga Amurka.
Rubio ya ce tarin makaman masu linzami da Iran ke da su na iya barazana ga tsaron Amurka da kuma sansanonin sojojinta da abokan kawancenta a yankin Gabas ta Tsakiya.
Ya jaddada cewa wannan batu na makamai masu linzami na daga cikin manyan damuwar Amurka yayin da ake shirin tattaunawa da Iran.
A cewarsa, duk da cewa tattaunawar na mayar da hankali ne kan batun shirye-shiryen nukiliyar Iran, Amurka na ganin wajibi ne a tattauna batun makaman masu linzami saboda tasirinsu ga tsaro da zaman lafiya na duniya.
Maganganun Rubio na zuwa ne a daidai lokacin da ake kokarin rage tashin hankali ta hanyar diflomasiyya, yayin da bangarorin biyu ke ci gaba da musayar sakonni ta hanyar masu shiga tsakani.
News Translation in English Language.
US Warns of Iran’s Ballistic Missile Threat Ahead of Indirect Talks.
Ahead of the latest round of indirect diplomatic talks with Iran, U.S. Secretary of State Marco Rubio has warned that Iran possesses a large arsenal of ballistic missiles that pose a significant threat to the United States.
Rubio stated that Iran’s missile capabilities could endanger United States interests, military bases, and allied partners in the Middle East. He emphasized that, while the upcoming talks focus on Iran’s nuclear program, Washington considers the ballistic missile program a major security concern.
The comments come as the U.S. seeks to expand the scope of the negotiations to include not only nuclear issues but also Iran’s conventional military capabilities, amid ongoing efforts to reduce regional tensions through diplomacy.
Tags
Labarai
_6.jpeg)