Harin martanin Iran kan Isra’ila da Sansanonin sojin Amurka zai ci gaba ba kakkautawa — IRGC

Harin martanin Iran kan Isra’ila da Sansanonin sojin Amurka zai ci gaba ba kakkautawa — IRGC

Wata majiya daga rundunar juyin juya halin Musuluncin ƙasar Iran, IRGC ta bayyana cewa hare-haren da Iran ke kaiwa kan Isra’ila da sansanonin sojojin Amurka da muradunsu a yankin Gabas ta Tsakiya zai ci gaba ba tare da tsayawa ba.

Rahoton, wanda Fars News Agency ta wallafa, ya ce matakin wani bangare ne na martanin Iran kan hare-haren da take zargin an kai mata da hadin gwiwar kawayenta a yankin.

Majiyar ta IRGC ta ce Iran ba ta da niyyar dakatar da ayyukan sojanta a halin yanzu, tana mai jaddada cewa duk wani hari da ake kai mata zai fuskanci martani mai tsanani.

Rahoton ya kuma nuna cewa ana ci gaba da sa-ido sosai kan yanayin tsaro a yankin, yayin da kasashe da dama ke nuna damuwa kan yiyuwar fadada rikicin zuwa sauran sassan Gabas ta Tsakiya.

News Translation in English Language.

Iranian Attacks on Israel and U.S. Interests Will Continue — IRGC Source.

A source within Iran’s Islamic Revolutionary Guard Corps (IRGC) has said that Iranian attacks on Israel, as well as on United States military bases and interests across the region, will continue without interruption.

According to a report by Fars News Agency, the statement forms part of Iran’s response to what it described as hostile actions against the country and its allies in the Middle East.

The IRGC source stressed that Tehran has no plans to halt its military operations at this time, warning that any further attacks on Iran or its interests would be met with a strong response.

The report added that regional and international observers are closely monitoring the situation amid growing concerns that the confrontation could escalate and spread to other parts of the Middle East.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form