Harin Makami Mai linzamin Iran ya kashe Mutane 4 a Syria.

Harin Makami Mai linzamin Iran ya kashe Mutane 4 a Syria.

Hukumomi a Syria sun bayyana cewa mutane hudu sun rasa rayukansu yayin da wani makamin Iran ya fado cikin wani gini a birnin Sweida da ke kudu maso gabashin kasar.

Rahotanni daga shafukan sada zumunta da bidiyo sun nuna cewa ragowar makamin sun fado a yankunan Quneitra da Yarmouk Basin a lardin Daraa.

Harin ya faru ne a yayin da ake jin karar jiragen yaki a sama, tare da ganin makamai masu shiga tsakani a sararin samaniyar birnin Damascus.

Masu sharhi sun ce wannan lamari na daga cikin Æ™arin tashin hankali a Gabas ta Tsakiya, inda ayyukan sojojin Amurka da Isra’ila kan Iran ke Æ™ara tsananta rikicin yankin.

News Translation in English Language.

Iranian Missile Strike in Syria Kills Four, Causes Widespread Damage.

Authorities in Syria have reported that four people were killed when an Iranian missile struck a building in the southern city of Sweida.

Reports from social media and video footage indicate that debris from the missile also landed in the Quneitra and Yarmouk Basin areas of Daraa province.

The strike occurred amid intense aerial activity, with warplanes heard overhead and interceptor missiles visible in the skies above Damascus.

Analysts say the incident is part of escalating tensions in the Middle East, as U.S. and Israeli military operations targeting Iran continue to heighten regional instability.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form